iqna

IQNA

Tehran (IQNA) an nuna wani tsohon makulli na dakin Ka’abah mai shekaru kusan dari bakawai a dakin ajiye kayan tarihi na kasar Masar.
Lambar Labari: 3484788    Ranar Watsawa : 2020/05/12